Yau ne ranar Auren diyar Attajiri Dangote, Fatima da Mijinta wani Matukin Jirgi

0

Birnin Kano na can ta kwashi wuta yayinda ake gudanarda shagulgulan auren iyalan Attajirin Afrika Aliko Dangote da na Tsohon Shugaban Yansandan Nijeriya, Inspector General M.D Abubakar. Amarya Fatima Dangote zata amarce da masoyinta Ango Jamil Abubakar wanda Matukin Jirgine. GobirMob na tayaku murnar aure.

Allah ya bada zaman lafiya da diya nagari!

Leave A Reply

Your email address will not be published.