Hotuna: Yau ne Abdul M Sharif ke bukin murnar ranar haihuwarshi

0

Abdul M Shareef dan uwan Umar M Shareef da Mustapha M Shareef na murnar zagayowar ranar haihuwarshi yau 10 ga Dicamba 2017. Dan wasar kwaikwayon na Kannywood tuni abokan aiki, masoya da abokan arziki ke ta aika mai da saƙonnin taya murna da tayashi godema Allah da ya nuna mai zagayowar wannan rana cikin ƙoshin lafiya.

A hotunan da ya watsa a kundinshi na Instagram, Abdul ya hauda hoton kyautar waina ta ranar haihuwa “Birthday cake” da ɗayan cikin masoyanshi na musamman suka aiko mai, wanda ya sakaya da taken “sent from someone special” a turance.

Ga hotuna:

Wainar murnar ranar haihuwar Abdul M Sharif.

Abdul M Shareef da ɗiyanshi maza su biyu. Ko yan tawayene?

Abdul M Sharif a katafaren fili yana shaƙatawa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.