Wani mutum ya sha kashi sabilida kuskuren zagin Shugaba Baba Buhari

0

Kamar yadda labarin yake daga wanda ya watsa hotunan a facebook, Abdulmalik Muhammed wani mazamnin Zaria, yacce mutumin dake shan mazgar ya zagi Shugaban kasa Baba Buhari. Mutumin da yayi zagin dakyar ya samu kubuta daga hannun masoyin Buharin, inda mutane sunka yi gungu suna kallo yayinda ake ba babban mutum kashi, saboda abun da bai kamata ba.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari dai yana kasashen wajen dan kula da lafiyarshi a Birnin London.

Leave A Reply

Your email address will not be published.