Videos

[Video] Ango Adam A Zango na ma Mawaki Ado Gwanja watsin kudi ranar aurenshi

Ranar walimar auren attajirin Kannywood, Adam A Zango da amaryarshi Safiya Umar Chalawa, mawakin nan da tarmamuwarshi ke haskawa wato Adamu Isah Gwanja yayi waka wadda tassa mahalarta taron casu wanda ba’a taba ganin irinshi ba a tarihin aure-auren Kannywood. Ango Adam A Zango shi kuma cikin murna da rangwada yayi ta ma hitaccen mawakin watsin kudi ba iyaka.

Allah ya bada zaman lahiya, Gobir TV na tayaka murna.

Read also  [Video] Hadiza Gabon tana rera Sabuwar Wakar Garzali Miko bayan karawarta da Amina Amal

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group