Tsohuwar tauraruwar Kannywood Fati Muhammed taje aikin Umrah

0

Fati Muhammed ta watsa wasu hotuna a kafar sada zumunta tareda sakaya rubutun cewa taje aikin Umrah a kasa mai tsarki Saudi Arabia. Fati Muhammed tsohuwar tauraruwar Kannywood ce wadda ta taka rawar gani, amman yanzu bayan mutuwar aurenta tana zama ɗaya daga jagororin masana’antar ta shirin kwaikwayo. Allah ya tsare, ya kuma dawo dake lafiya.

A kwanan baya Tsohon mataimakin shugaban kasar Nijeriya ya naɗata gidauniyar yakin neman zabenshi a matsayin Shugaban kasa na shekarar 2019.

Leave A Reply

Your email address will not be published.