Tauraruwar Kannywood Samira Ahmad tayi addu’ar Allah ya ba maza masu mata guda ikon kara ukku: Ku kalli martanin Mansura Isah

0

Tsohuwar tauraruwar yar wasan shirin kwaikwayo, Samira Ahmad tayi sara da mutum sama inda tayi addu’ar cewa Allah ya ba mijin macce guda ɗaya ikon ƙara mata ukku, wannan addu’ar tata ta tada hankula mata, wasu matan sun kasa cewa Amin, Mansurah Isa dai ta kanne ta ce “Amin” in zai yi adalci a tsakankaninsu, amman in ba zai yiba to ba amin ba.

Mansurah Isah da Samira Ahmad kawayen junane kuma su biyun duk suna dakunan mazajensu na aure, harda haihuwa. Allah yasa albarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.