Tauraron Kannywood Ibrahim Sharukan da amaryarshi sun yi shigar Indiyawa ranar aurensu

0

Hoton sarkin masana’antar Kannywood kenan Ali Nuhu, tareda Jarumi Ibrahim Sharukhan da shi da amaryarshi sun yi shiga irinta Indiyawa ranar aurensu. Ibrahim jarumine da yafi fitowa a matsayin MC a hausa films, lakabin sunan sharukhan ya sameshi ne saboda son da yake ma wani jarumin Bollywood mai suna Sharukhan.

Ali Nuhu, Ango da Amarya shiga ta yi kyau. Allah ya bada zaman lafiya. Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.