Fulani

Labaran yau da kullum

Ƴan Ta’adda sun sha luguden wuta a Jahohin Katsina da Zamfara; An ƙwato Bisashe

Dakarun Sojin Nijeriya sun sanarda kashe aƙalla Ƴan Ta’adda guda hamsin (50) a jahohin Zamfara…

Read More »
Labaran yau da kullum

Jami’an Sojin Nijeriya sun ceto Mutane 3 da Mahara sun ka yi garkuwa da su a Nasarawa

Mun samu ruwayar cewa Dakarun Operation Whirl Stroke sun ceto mutane ukku da an ka…

Read More »
Labaran yau da kullum

Ƙarshe Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana Dalilan shi na shiga Dajin Jere dan yi ma Fulani Makyaya Wa’azi

Neman bakin zaren Matsalar Tsaron da yankin Arewacin Nijeriya ya faɗa ya sa mutane da…

Read More »
Labaran yau da kullum

Sojojin Nijeriya sun yi ba ta kashi da Ƴan Ta’adda; sun ƙwato shanu (Photos)

A daren jiya Juma’a 1 ga watan Janairu Ƴan Bindiga sun shiga har cikin garin…

Read More »
Labaran yau da kullum

Ƙungiyar HURIWA na zargin Gwamnatin Shugaba Buhari da Goyon Bayan Ta’addanci a Nijeriya

HURIWA ko “Human Rights Writers Association of Nigeria”, wata ƙungiya ce da ke ƙoƙarin kare…

Read More »
Labaran yau da kullum

Da ɗumi-ɗumi: Ƴanta’adda sun sace Basaraken Jahar Niger tareda kashe Mutane ukku (3)

Ƴan Bindiga dake tada zamne tsaye a Jahar Niger sun sace Hakimin Madaka, dake Ƙaramar…

Read More »
Labaran yau da kullum

Jami’an Tsaro sun kama Mota maƙare da Makamai a Yawuri

Jami’an Tsaron Hukumar Hana Fasa Kwabri ta Ƙasa wato Nigerian Custom Service, sunyi Nasarar cabke…

Read More »
Taskar Ziyara

Ruwan Rahama na ɓuɓɓuga daidai Kushewar Bawa Jangwarzo – Alkalawa (Photos)

Tun watan da ya gabata mun ka samu labarin wasu ruwa dake ɓuɓɓuga daga ƙasa…

Read More »
Labaran yau da kullum

Jami’an Tsaron Nijar sun yi gagarumin kamu a Iyakar Gidan Rumji/Sabon Birni (Photos)

Rundunar Jami’an tsaron Gendarma na garin Maradi sunyi gagarumin kamu ran 6 ga watan Yuli…

Read More »
Labaran yau da kullum

Sojojin Nijeriya sun kubtarda Shanu wajen Dubu daga Ƴan Bindiga (Photos)

Hausawa sunce rana dubu ta ɓarawo rana ɗaya ta mai kaya, wagga faɗar tayi daidai…

Read More »
WhatsApp Join Group