Aso rock

 • Za’a kawo karshen Boko Haram, Buhari ya saidama Jaruman Kannywood

  Yayinda yake karɓar bakuncin Jarumai da Mawakan Masana’antar Kannywood, Shugaban Kasar Nijeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar wa da yan Nijeriya cewa inshallahu gwamnati tai zata kawo karshen Boko Haram. Yace gwamnatin tarayya ba zata yarda da duk wani fakewa da addini ba dan aikata ta’addanci ga wadanda basuji basu ganiba.

  Shugaban kasar ya kara da cewa mutane ba zasu yi kabbara ba Allahu Akbar kuma ya kasance suna kashe al’umma da barnatar da dukiyoyinsu ba.

  GobirMob ta tattara cewa Shugaban kasar ya tabbatar da cewa za’a kawo karshen boko haram, a yayinda yake ganawa da yan wasan kwaikwayo na ma’aikatar kannywood a inda yake cewa tabbas ba daidai bane ga duk wani da yayi imani ya kasance yana kashe al’umma a masallatai, majami’o’i ko kuma kasuwanni har sai dai bai san ko a wane tafarki yake ba ko kuma kwata kwata bai yi imani da wanzuwar ubangiji ba.

 • Muhammadu Buhari meets Igbo Muslim Traditional Ruler in Aso Rock over security

  President Muhammadu Buhari yesterday Thursday had a meeting with the traditional ruler of Umuofor Kingdom, Oguta Local Government Area of Imo State, Eze Abdulfatah Emetumah III, where He stated that the his administration was ready to contend with anyone that tampers against the peace and unity of this great country Nigeria. President Buhari who stated this when he received the Igbo Muslim traditional ruler said, ” Anybody that tries to joke with the unity of this country has a problem with us as long as we are alive.”

  Muhammadu Buhari in a statement by his Special Adviser on Media and Publicity, Chief Femi Adesina, told members of the delegation led by the monarch, who is also the Chief Imam of Oguta that his main objective of serving as an elected public office holder was to make the country better.

 • Shugabannin darikar Tijjaniya sun kai ziyarar Barka da Sallah a Fadar Aso rock Abuja

  Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa shi fa na kowane yayinda yake karbar bakuncin yan darikar tijjaniya da suka kai mai ziyarar barka da sallah. A taron ya kara da cewa burin shi shine samarda cigaba mai dorewa ga yana Nijeriya.

  Shugaban yayi wannan ikirarin ne a fadar Aso rock, jiya lokacin da ya karbi bakuncin shugabannin darikar Tijjaniya a nahiyar Afrika karkashin jagorancin Sheikh Ahmed Tijjani Ibrahim Inyass dake zaman jika wurin Marigayi Sheikh Ibrahim Inyass.

  Buhari ya godema dukkan ‘yan tijjaniyya dake a fadin duniya gameda irin goyon bayan da suke nuna mai da kuma fahimtar manufofin shi na alheri da suke.

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker