Abuja

 • Muhammadu Buhari meets Igbo Muslim Traditional Ruler in Aso Rock over security

  President Muhammadu Buhari yesterday Thursday had a meeting with the traditional ruler of Umuofor Kingdom, Oguta Local Government Area of Imo State, Eze Abdulfatah Emetumah III, where He stated that the his administration was ready to contend with anyone that tampers against the peace and unity of this great country Nigeria. President Buhari who stated this when he received the Igbo Muslim traditional ruler said, ” Anybody that tries to joke with the unity of this country has a problem with us as long as we are alive.”

  Muhammadu Buhari in a statement by his Special Adviser on Media and Publicity, Chief Femi Adesina, told members of the delegation led by the monarch, who is also the Chief Imam of Oguta that his main objective of serving as an elected public office holder was to make the country better.

 • Shugabannin darikar Tijjaniya sun kai ziyarar Barka da Sallah a Fadar Aso rock Abuja

  Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa shi fa na kowane yayinda yake karbar bakuncin yan darikar tijjaniya da suka kai mai ziyarar barka da sallah. A taron ya kara da cewa burin shi shine samarda cigaba mai dorewa ga yana Nijeriya.

  Shugaban yayi wannan ikirarin ne a fadar Aso rock, jiya lokacin da ya karbi bakuncin shugabannin darikar Tijjaniya a nahiyar Afrika karkashin jagorancin Sheikh Ahmed Tijjani Ibrahim Inyass dake zaman jika wurin Marigayi Sheikh Ibrahim Inyass.

  Buhari ya godema dukkan ‘yan tijjaniyya dake a fadin duniya gameda irin goyon bayan da suke nuna mai da kuma fahimtar manufofin shi na alheri da suke.

 • Hirar Lawal Ahmad da Aminu S. Bono- In kaje Abuja ina son mukamin mai bada shawara

  Hoton Jarumin Kannywood kuma dan takarar majalissar tarayya, Lawal Ahmad tareda Aminu S. Bono mai shirin kwaikwayo a Kannywood a hoton nasu da sunka haskaka. Aminun cikin hira yacce ma Lawal idan yaje Abuja yana so ya bashi mukamin mai bashi shawara. Allah ya bada sa’a.

 • Tsohuwar Jarumar Kannywood ta haifi santaleliyar diya macce

  Tsohuwar tauraruwar masana’antar Kannywood, Rahama Hassan, yau juma’a Allah ya bata ƙaruwa, ta haifi santaleliyar diya macce. A cikin wannan hoton akwai ita kanta jarumar wadda ta sauya kama saboda zaman aure saɓanin yadda anka san ta a hausa film, sai mijinta da ɗiyar da Allah ya albarkacesu da ita.

  GobirMob na tayaku da murna da fatan Allah ya rayata bisa sunnah. Ameen.

 • Zainab Indomie to resume acting, disclosed her intentions

  Zainab Abdullahi the one time Kannywood celebrated actress earlier today updated followers on her Instagram handle, that she is now fully back to business, after few years of sudden disappearance from screens which resulted fans to reacting. In her recent interview with BBC Hausa, the actress expressed her anger over the false rumours some people are circulating about her online which we’re sure is one of her reasons. Indomie is back to prove them all wrong.

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker