Shugaba Muhammadu Buhari zai dawo Nijeriya yau din ga

1

Shugaba Muhammadu Buhari yana shirin dawowa Nijeriya yau din ga, bayan kaurar da yai ta kula da lafiyarshi zuwa Birnin Landan.

Shugaban ya bar kasar ran 7 ga watan Mayu 2017, bayan ya mikama Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ragamar tafiyarda kasar, wanda tun lokacin yake zaman mukaddashin shugaban kasa.

Shugaba Muhammadu Buhari zai yi magana ga yan Nijeriya daidai 7a.m ran Attanin, 21 ga watan Agusta, 2017, ta bakin mai bada shawara na musamman ga shugaban na Nijeriya, Femi Adesina.

Yana godema duk yan Nijeriyar da sunka mai fatan waraka da koshin lafiya tun farkon rashin lafiyar da yayi fama da ita.

1 Comment
  1. Balikasatu Imrana says

    Barka da dawowa:AF::AG:

Leave A Reply

Your email address will not be published.

%d bloggers like this: