Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki a Jahar Nasarawa

0

Shugaban Nijeriya, Shugaba Muhammadu Buhari ya sabka Garin Lafia a Jahar Nasarawa yau Talata inda yaje ziyarar aiki ta kwana daya dan kaddamarda wasu ayukka. Da sabkarshi Gwamnan jahar, Tanko Almakura tareda jami’ai suka tarbeshi, daga nan kuma ya garzaya zuwa fadar Sarkin Lafia, Dr. Isa Mustafa Agwai dan kai gaisuwa.

Shugaban Buharin zai kaddamarda wasu ayyuka wanda gwamnan jahar yayi, ciki hadda wata kasuwa da aka sanyama sunanshi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.