Shahararren Dan kwallo, Ahmed Musa ya zama Basarake

0

Hoton Dan wasan kwallon kafa kenan ya sha nadi tareda Sarkin Kannywood Ali Nuhu da abokainai kewaye dashi a matsayin fadawa. Ahmad Musa shekaran jiya waccan ya kecama Nijeriya reni a gasar cin kofin duniya wadda take gudana a Kasar Rasha yanzu haka.

Ya kafa tarihi a ranar nan. Wannan nadin munsan na Sarautar Sarkin kwallon Nijeriya ne. Allah ya bar muna kai.

Leave A Reply

Your email address will not be published.