Sarkin Kannywood Ali Nuhu ya zama Jakada

0

Tauraron Hausa film industry Ali Nuhu kuma daya daga attajiranta wato Kannywood dazu da safe ya hauda wani sako a kundinshi na wata kafar sada zumunta inda yake bayyanama masoyanshi cewa wata masana’anta mai buga nau’in Kayan Abunci ta nadashi jakadanta. Ali Nuhun wanda masoya ke ma lakabi da sarki ya zama Jakadan Habib Yogurt and Fura wadda keda mazamni a Kano Nijeriya. GobirMob na mai fatan Allah alheri.

Allah ya kuma kara daukaka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.