Videos

[Video] Ranar Aure: Mawakin Hausa, Husaini Danko zai ƙara Aure na biyu

Mawakin Hausa nan da ya shahara wato Husaini Danko zai ƙara aure na biyu inda sun ka haskaka wasu kayatattun kamannai wadan da mutane ke ta batu kansu kawo yanzu, ganin sun hito da na su salo na dabam. Gobir TV na ma ka hwatan alheri.
A ci gaba da gashi Mawakin mu.

Ku ziyarci shahin mu dan samun taƙaitattun Labarun Kannywood: https://gobirmob.com

Read also  Mahaifin Umar M Sharif ya rasu bayan rashin lafiya

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group