Nafisa Abdullahi da Rahma Sadau tare wurin auren Ramadan Booth

0

Masoyan taurarun Kannywood Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi sun yi matukar farin cikin ganin yan wasan da basu ga maciji tare kasancewar sun sha sukar junansu a baya. Sun haska wasu kayatattun hotuna wanda sunka yi wurin shagalin bikin abokin aikinsu, Ramadan Booth da Fatima Ibrahim wanda aka yi ranar Assabar data gabata.

Sun halarci bikin auren Ramadan Booth, wan abokiyar aikinsu Maryam Booth.

Leave A Reply

Your email address will not be published.