Music Lodge

Music: Sabuwar Wakar Akazama mai taken Salamatou

Akazama wani shahararren mawakine daga Dogon dutse ta Jahar Dosso a Jamhoriyar Nijar. Wannan Mawaki ya yi suna ne a fagen wakokin Hausa na gargajiya kamarsu Shakirari Boranyar babban gida, Boka da sauran wasu.

Baya ga wannan yana taɓo wakokin soyayya bisa salon wake irin na gargjiya kamar wagga wakar wadda munka kawo yanzu mai taken “Salamatou”, mai yuwuwa ya yi ta ne ko dan kirara wata masoyiyarshi.

Ku sha saurare lafiya.

Download now

Read also  Music: Fassarar baitin wakar Malwedhe a Hausa

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.
Close
Close
WhatsApp Join Group