Music Lodge

Music: Fassarar baitin wakar Malwedhe a Hausa

King Monada mawaki ne dan asalin Kasar Afrika ta kudu da ya fitoda wata waka dake tashe yanzu, musamman ga matasa. Taken wakar “Malwedhe” ma’ana faduwa, waka ce dake cike da ma’ana mai zurfi ga wadanda suke jin Harshen Zulu ko in mutum ya samu fassarar baitin wakar ya karanta. Waka ce dake gargadi ga masoya masu yaudara a soyayya, Mawaki King Monada ya ce in masoyiyarshi ta kudiri yaudara tai, zata sa ciwon da ya yi nisa ya dawo, ma’ana ciwon faduwa.

Ga baitin tareda fassarar wakar a Harshen Hausa
KING MONADA MALWEDHE KHELOBEDU IN HAUSA LYRICS

Makwela Makwela Monada!!! Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Geo okhe Jola lenna, ( In kina soyayya dani)

Okhe raloke kago Nhlala ( Kar ki shirya yaudara ta)

Read also  Adam A Zango tareda diyarshi Murjanatu suna wasa da dariya

Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Wa nhlala odho tsosa Malwedhe ale
khole ( In kinka yaudareni, zaki dawoda boyayyen ciwo)

Kena Le Bolwedhe bja go idibala ( Ina fama da ciwon faduwa)

Wa nhlala kea idibala ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Malwedhe aka akamo maratong. ( Ciwona ya samo asali daga soyayya)

Wa jola Kea idibala. ( In kinka cuceni, zan fadi)

Wa njolela Kea idibala. ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Lege okha mphe tshelete, kea idibala ( Koda in baki bani kudi ba, zan fadi)

Ge okha dize, kea idibala ( In baki ban kudi ba, zan fadi)

Malwedhe aka akamo maratong. ( Ciwona ya samo asali daga soyayya)

Wase boye gae, kea idibala. ( In baki dawo gida ba, zan fadi)

Read also  Music: Sogha Niger, Aichatou- Sultan Abdu Bala Marafa

Wa tima phone kea idibala. ( In kinka kashe wayarki, zan fadi)

Phone ya Tshwara Ke modhabo kea idibala ( In sarmayinki ya dauki kiran, zan fadi)

Wa njolela Kea idibala. ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Malwedhe aka akamo maratong. ( Ciwona ya samo asali daga soyayya)

Kena Le Bolwedhe bja go idibala ( Ina fama da ciwon faduwa)

Wa nhlala kea idibala ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Geo okhe Jola lenna, ( In kina soyayya dani)

Okhe raloke kago Nhlala ( Kar ki shirya rabuwa dani)

Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Wa nhlala odho tsosa Malwedhe ale khole ( In kinka yaudareni, zaki dawoda boyayyen ciwo)

Kena Le Bolwedhe bja go idibala ( Ina fama da ciwon faduwa) Karshe.

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group