Mawakiya Fati Nijar ta aikoda gaisuwar Juma’a ga masoyanta

0

Shahararrar Mawaƙiyar Hausa ɗin nan mai zazzakar murya Binta Labaran, wadda ake kirayada Fati Nijar ɗazu-ɗazun nan ta aikoda wata gaisuwa mai ban ƙayatarwa a kundinta na kafar sada zumunta inda ta aikoda sakon ma masoyanta barka da zagayowar wannan rana ta Juma’a. Ta hauda wannan hoton tareda sakaya kalmar cewa “Allah ya jikan kakanninmu da uwayenmu. Juma’at mubarak.” Mu GobirMob munce Ameen-ameen.

Allah ya biyaki, ya kuma baki mijin aure nagari. Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.