Kundin Kannywood

Mawakin Hausa Ado Gwanja ya sayi wata tsadaddar Mota

Dan wasan barkwanci a Kannywood kana kuma Mawakin hiphop na Hausa ya sanarda masoyanshi a dandalin sada zumunta cewa ya samu karin Mota daya inda sunka yi ca suna tayashi murna da fata nagari. GobirMob itama tana taya murna da fatan Allah ya sa a kashe lafiya, ya kaɓe hau da haɗari.

Ga sakon da ya sakaya da hotunan motar tashi:

Alhamdulillahi da karin girman da nasamu da kyakkyawan sauyi na alkhairi da uban giji allah yayi min na abin hawa

Read also  Kano: Almajirai sun shiga Azuzuwan Tsangaya na Zamani

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group