Maryam Yahayya Jarumar Kannywood ta aikoda Gaisuwar Juma’a ga masoyanta

0

Jarumar Kannywood sabuwar tashe, Maryam Yahaya, dazu da safe ta hauda wasu hotunan inda ta rambada kolliya ta manyan yanmatan. Maryam ta hauda hotunan a kundinta na wata kafar sada zumunta ta kara da aikoda gaisuwar barka da Juma’a ga masoyanta a dandalin.

Ga rubuntun nata:

Barkada juma’a

Leave A Reply

Your email address will not be published.