Labaran yau da kullum

Mabiya Akidar Shi’a sun sanarda adadin mutanen da Sojojin Nijeriya suka kashe

Wannan shine jerin sunayen da mabiya akidar shi’a suka ce sojoji sun kashe musu a yayin gudanar da tattakin kwanaki hudu zuwa Birnin tarayyar Nijeriya, Abuja. Gasu kamar haka:
1. Abdul’aziz Ibrahim Maigana Kaduna
2.Rabiu Abdulwahab Malumfashi
3.Minkailu Kudan Kaduna
4.Muhd Hussain Sokoto
5.Abdu Dijana Suleja
6.Ukasha Dayyabu Madalla Niger
7.Faruku Ahmad Garba
8.Suleman Sk
9.Muhd Soje
10.Fatima Yahaiya Musa
11.Malan Abukasim Bauchi
12.Surajo Adam Garu Borno
13. Ja’afar Yusuf Keffi Nassarawa
14.Saidu Adamu Awe Nassarawa
15.Lawan Ibrahim Tudun Bahaushe Maraba Kafanchan
16.Kamal Muhd Haruna Kaduna
17.Alkasim Minkailu
18.Huzaifa Musa
19.Abdulaziz Haruna Bauchi
20.Muhd Sani Auwal Bauchi
21.Zangina Muhd Garba Bauchi
22.Ismail Shuaibu Alaramma Bauchi
23.Aliuu Munir Mutun Biyu Taraba
24.Hamisu Muhd Zaria
25.Abbas Muhammad
26.Munir Muhd Samaru Zaria
27.Sa’id Zubairu Mararraba Abuja
28.Abdullahi Sabo Muhd Yauri
29.Mansur Lawal Bauchi
30.Umar Abdullahi Dogon Haris Adamawa
31.Abubakar Dadda’u Gombe
32.Imrana Abdullahi.

Tags

Hassan Haruna Gobir

Hassan Haruna Gobir, from Sabon Birni in Sokoto State, is GobirMob.com publisher and writer. He primarily focused on Nigeran politics, Gobir News and Sports.

You Might Like These:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker