Kyawawan Hotunan Yan tawayen Nura M Inuwa masu kama guda

0

Nura M Inuwa, sanannen mawaki kuma mai shirin kwaikwayo a masana’antar Kannyood ya watsa hotunan diyanai tawaye mata masu kama guda, Nanne da Nana a kafar sada zumunta. Hotunan diyan da muka kawo muku nan GobirMob.com hotunansune na yaranta inda suke wasa da kayan wasar yara iri-iri, da kuma na girmansu, inda sunka yi tsayuwa ta yan mata.

Nanne tana murmusawa cikin murna yayinda tawainiyarta, Nana kuma ta yi wata irin fuska.

Diyar Nura M Inuwa tawainiya, Nanne


Nanne, diyar Nura M Inuwa ta yi tsayuwa bayan babanta yayinda tawainiyarta Nana ta leko ta bayanta.


Nana babbar yarinya ta yi zaman manyan yara cikin motar babanta.

Nanne babbar yarinya ta yi tsayuwa cikin filin gidansu.

Nanne da Nana suna wasa cikin gida lokacin yaranta.

Tawayen Nura M Inuwa mata masu kama guda.

Nanne da Nana na wasa da kayan wasan yara masu tsada.


Kyawawan tawaye, Nanne da Nana sanye da rigunan dari lokacin yaranta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.