Kundin Kannywood

Kyawawan hotunan Umar M Sharif da Ɗiyanai

Nasan da yawa daga yan matan Arewacin Nijeriya dake matukar son mawakin ga dan tashen Kaduna, mai shirin kwaikwayo kuma dan wasa a masana’antar Kannywood. Suna mararin kyawawan hotunanshi da haskawarshi a akwatunan talabijan yana rera waka wanda yakkai ga har wasu suna wai yin wasu maganganun aure garai, basu san cewar ya lakema yar matarshi guda ba, wato uwar diyanai kusan su biyar, wanda yassa ya zama Mijin macce guda, kamar yadda Hausawa ke tsokalar masu macce guda. Kuma inda gizo ke sakar shine basu iya bambamtashi daga kannainai marar bambamtuwa wanda su ma suna harka cikin masana’antar ta Kannywood.

Mustapha M Sharif da Abdul M Sharif ko shakka ba’a yi yan uwan Umar M Sharif ne na jini. Zasu iya zama abun hange ga yan matan amman ba dai Umar M Sharif ba, kuma ba’a iya shaidar cewa yanada kudurin yi nan gaba, kamar yadda abokin aikinai Nura M Inuwa a kwanan baya ya sankamo sabuwar amarya daga Jahar Katsina.


Umar M Sharif, Ali Nuhu, Nuhu Abdullahi, Ramadan Booth da masoya.


Hoton Umar M Sharif cikin wata Otal.


Hoton Umar M Sharif tareda abokiyar aiki, Fati Niger.


Umar M Sharif tareda abokin aiki kuma mai gida nai, Sani Musa Danja.


Umar M Sharif yana motsa jiki cikin gidanai.


Dan Umar M Sharif Arfan.


Kyakyawan hoton Umar M Sharif tareda dogaran masarautar Zazzau.


Diyan Umar M Sharif Arfan da kaunatai.


Umar M Sharif da abokin aikinai Selebobo.


Hoton diyar farko ta Umar M Sharif.


Dan Umar M Sharif, Arfan.


Umar M Sharif sanye da kaya ruwan lemu.

Tags

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker