Labaran yau da kullum

Kyawawan Hotuna: Sarakan Gargajiyan Ibo sun ma Shugaba Buhari kyakyawan tarbe a Jahar Enugu

Shugaban Nijeriya, Shugaba Muhammadu Buhari ya sabka a filin sabkar jirage a Jahar Enugu, a tafiyarshi ta kwanakki 2 zuwa Jahar Ebonyi da Anambra dan wasu muhimman ayukka.

Shugaba Buhari ya samu kyakyawan tarbe a filin sabkar jirage Akanu Ibiam international airport daga Gwamnan Jahar, Ifeanyi Ugwuanyi, Gwamnonin Kudu maso gabas, Sarakan gargajiya na Ibo da Hausawa mazamna Jahar ta Enugu.

Hotuna:

Tags

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker