Labaran yau da kullum

Karshen buga wasa ta na gab da cimma karshe – Lionel Messi

Shahararren dan wasan gaban Barcelona dan kasar Argentina Lionel Messi ya fada ma likitanshi wata magana da bata yima masoyanshi da kuma magoya bayan kungiyar Barcelona dadi ba. Andai samu rahoton cewa dan wasan, kafin karawar Argentina da Brazil a wasan Copa America ya fadama likitan nashi cewa a halin yanzu duk lokacin daya tashi daga wasa ya kanji matukar gajiya dan haka abun ke bashi tsoro.

Read also  Babbar Jami'ar Kasar Benin ta karrama Sarki Ali Nuhu

Hassan Haruna Gobir

Hassan Haruna Gobir, from Sabon Birni in Sokoto State, is GobirMob.com publisher and writer. He primarily focused on Nigeran politics, Gobir News and Sports.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group