Kundin Kannywood

Kannywood: Martanin Hadiza Gabon ga wani Masoyin Annabi

Hadiza Aliyu Gabon fitattar Jarumar Masana’antar Kannyowood kana kuma daya daga attajiranta mata ta hauda wani hoton Ɗakin Ka’aba da ya ɗauki hankula a kundinta na wata kafar sada zumunta alamun taje aikin Umrah. Hoton data hauda wanda ya sha yabo sosai daga masoyan nata gida da waje ya kai ga wani daga mabiyanta ya roke ta da cewa ta taimaka ta mika mai gaisuwa ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (S.A.W). Ga martanin da ta maido ma shi cikin Harshen Hausa da Ingilishi, Tacce.

Ban je (Umrah)ba, It’s just a picture.

Ga hoton Ɗakin Ka’abar da ta hauda shafin nata a kafar ta sada zumunta.

Read also  Senator Gobir ya bada Kyautar Kekunan Ɗumki ga waɗanda Gobara ta shafa a Wurno

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group