Videos

[Video] Hadiza Gabon tana rera Sabuwar Wakar Garzali Miko bayan karawarta da Amina Amal

Yanzu dai maganar da ake hitattar jarumar Kannywood din tana haɗaɗɗiyar daular Larabawa tana hutawarta bayan bidiyon zargin madigo da ya shiga tsakaninta da ƙaramar jaruma mai tasowa wato Amina Amal, inda magana har takai kotu.

Jarumar ta hauda wanga bidiyon a kundinta na wata kahwar sada zumunta tana nishadi abunta.

Ku ziyarci shahinmu don ƙarin bayani https://gobirmob.com
#GobirTV #GobirMob #Hausa #HadizaGabon #GarzaliMiko #NuraMInuwa #UmarMShareef #HausaMusic #HausaMusics #Kano #Kannywood #KannywoodCelebrities #Dubai #Gabon #Nijeriya #Nigeria #AminaAmal #Cameroun

Read also  [Video] Hausa film: Su Hauwa Waraka da Dan Daudu ana bariki

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group