HausaKundin Kannywood

Kalli Sabbi kuma Zafafan hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi da kowa ke magana

Yayin da wasu ke kiran jaruma Nafisa Abdullahi da suna sarauniyar kyau a farbajiyar masana’antar shirya fina-finan Hausa, wasu kuwa kiran ta suke yi da macen dawisu uwar ado watakila saboda yadda ta iya caba kwalliya.
Koma dai menene, tabbas jarumar tana daya daga cikin fitattun jarumai mata a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood da za’a sa a cikin jerin kyawawa da kuma suka bayar da gudummuwar su sosai wajen cigaban masana’antar.
A yau dai munyi kicibis da wasu hotuna da jarumar ta saka a shafin ta na dandalin sadarwar zamani cikin shiga irin ta kamala tare da rufe jikin ta ruf sanye da riga mai rodi-rodinkayan sojoji.
Al’umma da dama dai ma’abota anfani da kafar sadarwar da suka hada da masoya da ma akasin haka duk sun yabawa jarumar musamman ma irin shigar da tayi ta kamala sabanin irin yadda jaruman suka saba.
Haka zalika jarumar ta sha yabo tare da addu’o’i daga jama’a a saboda hakan inda suka yi kwarara mata addu’ar karin daukaka cike da rayuwa mai albarka.
Ga dai karin wasu hotunan nan :

Tags

Malik al-Ashtar

Ashtar Hamisu from Birnin Maradi, Niger Republic, is Nigeriene Blogger and Chief editor at GobirMob.com. He writes bilingually on Niger News and Entertainment.

You Might Like These:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker