Kundin Kannywood

Jaruma Daso ta saki zafafan hotunan ta da mijin ta

Fitacciyar Jarumar nan ta wasan Hausa a Masana’antar Kannywood, Hajiya Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso ta saki zafafan hotunan ta tare da mijin ta.
A baya ne dai jarumar ta sake yin aure inda kuma ta bayyana a cikin wata hira da tayi da ‘yan jarida ta ce ita ba zata dena yin film ba duk da kasancewar tayi Aure.

To yanzu haka dai jarumar na cigaba da fitowa a shirin kwaikwayo duk da dai za’a iya cewa ta rage fitowa watakila saboda wasu harkokin nata na dabam dake da alaka da auren nata.

Ga dai wasu karin hotunan nan nata:

Tags

Malik al-Ashtar

Ashtar Hamisu from Birnin Maradi, Niger Republic, is Nigeriene Blogger and Chief editor at GobirMob.com. He writes bilingually on Niger News and Entertainment.

You Might Like These:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker