Inyamurin farko da ya karbi Gargadin Taskar Matasan Arewa (AYF)

0

Biyo bayan gargadin da bai daceba na Taskar Matasan Arewa na Inyamurai su bar Yankin Arewa, wani matashi yayi ta maza na ficewa dan a zamna lafiya.

An ga wannan mutumin a kaduna ɗauke da jikkuna nai bisa kai, yana mai bin umarnin furcin Taskar Matasan Arewa (AYF) da rukunansu, wanda sunka basu kwanakki 90 na su fice daga yankin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.