Labaran yau da kullum

Hotunan Wani Zabaya da Matarshi Baka Wuluk da sunka dauki hankula

Kamaru na daga kasashen da keda yawanci Zabaya a Nahiyar Afrika, ko da yake a kwanan baya mun samu labari cewa wasu Bokaye na amfani da sassan jikinsu wajen hada Asirin Kudi da saraunsu wanda ya cusa wasu baragurbin mutane farautarsu suna hallakasu basu ji basu gani ba. Wannan hotunan da munka kawo muku yau, hotunan wani Zabaya dan Kamaru dashi da Matarshi Baka da babu irinta wadda muke ganin Yar Asalin Sudan-ta-kudu ce. Hotunan sun ɗauki hankula matuƙa a kafofin sada zumunta. Sun haska waɗannan hotunan rungume da diyarsu, ita ma ta burge sosai!

Masharhanta sunyi ta tofa albarkacin bakinsu danganeda launin fatar wannan mata wadda muke ganin zata iya lashe Gasar Sarauniyar kyau a Afrika.

Ragowar hotuna:

Tags

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker