Gargajiya da tabi'u

Hotuna: Za’a yi Bikin Naɗin Sarautar wani Dan Kasar China a Kano

Fadar Masarautar Kano na can tana shirye-shiryen naɗin sarautar wani hamshakin mafatauci dan asalin Kasar Sin mai suna Mr. Mike Zhang. Kamar yanda munka samu rahoto daga Bukhar Kayarda wanda ya ɗora hotunan a Facebook, yace za’a yi wankan sarautar ne a fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi ran 25 ga watan Afrailu 2019 inda za’a bashi Mukamin Wakilin Yan Chanan Kano wato “Representative of Chinese in Kano kingdom” a turance.

Allah yasa a yi lafiya, a gama lafiya.

Read also  Hotuna: Nadin Sarautar Alh Yakubu Gobir a Garin Daura

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group