Hotuna: Nnamdi Kanu cikin shigar Yahudawa a Nkpor yanama Yan Biafra Addu’a

0

Nnamdi Kanu shugaban ƴan ƙungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) da Gwamnatin Nijeriya ta saki kwanan bayan nan, ya kai ziyara a wani fili dake a garin Nkpor inda aka yayata an kashe ƴan ta’addan ƙungiyar Biafra a shekarar 2016, bayan bijirema Sojojin Nijeriyar. Ya zo nan cikin shiga irinta Yahudawa kuma yayi sallah irinta Yahudawa, yana roƙon sakayya da roƙon su samu Biafra dan ruhunansu su samu kwanciyar hankali, yayinda hawaye sunka kwararo mai ga kumatu.

Addu’ar da yayi jiya da dare, daren Mayu 30 ga wata na zaman makokin da addu’a ga jarumai maza da mata wanda sunka sadaukarda rayukansu ga gwagwarmayar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.