Hotuna: Matan Gwamnonin Arewa sun yi shigar Yarabawa a matsayin Uwayen Amarya

0

Matan Gwamnonin Arewacin Nijeriya sun yi ankon bikin auren diyan Gwamnoni a ƙayatattar shiga irinta Yarabawa wadda suke kiraya “Aso ebi”, sune uwayen Amarya a wannan biki. Shagulgulan auren na Bayarabe Ajimobi da Bakana Fatima Ganduje wanda akai a Jahar Kano ya samu halartar Jami’an Gwamnati, Yan kasuwa, abokai da aminan arziki, wanda cikinsu harda su Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Aliko Dangote da Aminu Dantata.

Hotunan Bikin Auren Fatima Ganduje da Ajimobi:

Leave A Reply

Your email address will not be published.