Hotuna daga Bikin Auren Nura M Inuwa na biyu

0

Nura M Inuwa sanannen mawaƙi kuma ɗaya daga attajiran kannywood a ran 29 ga Afrailu 2017 ya yi bikin aure mata ta biyu, Amina Wada amman yanzu za’a fi kiranta da Amina M Inuwa, kamar yadda ake.

Duk bukukuwan auren sun gudanane tsakanin gidajen uwayen Ango da Amarya, Katsina da Kano.

Allah ya albarkaci wanga aure naku da ƙazamtar ɗaki, zaman lafiya da riƙon amana. Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.