Hirar Lawal Ahmad da Aminu S. Bono- In kaje Abuja ina son mukamin mai bada shawara

0

Hoton Jarumin Kannywood kuma dan takarar majalissar tarayya, Lawal Ahmad tareda Aminu S. Bono mai shirin kwaikwayo a Kannywood a hoton nasu da sunka haskaka. Aminun cikin hira yacce ma Lawal idan yaje Abuja yana so ya bashi mukamin mai bashi shawara. Allah ya bada sa’a.

Leave A Reply

Your email address will not be published.