Labaran yau da kullum

Jami’an Tsaron Nijar sun yi gagarumin kamu a Iyakar Gidan Rumji/Sabon Birni (Photos)

Jami’an Tsaron Nijar sun yi gagarumin kamu a Iyakar Gidan Rumji/Sabon Birni (Photos)

Rundunar Jami’an tsaron Gendarma na garin Maradi sunyi gagarumin kamu ran 6 ga watan Yuli…
Senator Gobir ya bada Kyautar Kekunan ɗumki ga waɗanda Gobara ta shafa a Wurno

Senator Gobir ya bada Kyautar Kekunan ɗumki ga waɗanda Gobara ta shafa a Wurno

Ta bakin na hannun daman Senator Dr. Ibrahim Abdullahi Gobir mai waƙiltar yankin Sokoto-ta-gabas, Naziru…
Sojojin Nijeriya sun kubtarda Shanu wajen Dubu daga Ƴan Bindiga (Photos)

Sojojin Nijeriya sun kubtarda Shanu wajen Dubu daga Ƴan Bindiga (Photos)

Hausawa sunce rana dubu ta ɓarawo rana ɗaya ta mai kaya, wagga faɗar tayi daidai…
Yanda Sojojin Nijeriya sun ka tarwatsa Mafakar Ƴan Bindiga a Sabon Birni

Yanda Sojojin Nijeriya sun ka tarwatsa Mafakar Ƴan Bindiga a Sabon Birni

Mutane da yawa na ganin laifin Gwamnatin Shugaba Buhari na kasa ɗaukar matakin gaggawa dan…
Sojojin Nijar sun sake fatattakar Ƴan Bindigar Sokoto, sun kashe sama da 120

Sojojin Nijar sun sake fatattakar Ƴan Bindigar Sokoto, sun kashe sama da 120

Mutanen yankin Sokoto-ta-gabas da hare-haren ta’addanci ya hanasu rumtsawa tsawon watanni suna ga bayyana farin…
Buhari ya bada Umarnin daƙile Hare-haren Ta’addanci a Jahar Sokoto

Buhari ya bada Umarnin daƙile Hare-haren Ta’addanci a Jahar Sokoto

A yau Alhamis, 28 ga watan Mayu, Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari ya bada umarnin…
Dubun Ƴan Bindigar Sokoto ta gabas ta fara cika

Dubun Ƴan Bindigar Sokoto ta gabas ta fara cika

Yayinda Jami’an tsaro sun ka yi kunnen uwar shaggu da hare-haren ta’addancin dake addabar wasu…
Babban Dalilin Maida FCE Sabon Birni zuwa Gida Madi, Tangaza Sokoto

Babban Dalilin Maida FCE Sabon Birni zuwa Gida Madi, Tangaza Sokoto

Yanzu zaman da ake ciki mutanen Yankin Sokoto-ta-gabas dake Arewa maso yammacin Nijeriya, sun shiga…
Yanzu rayuwar mu ta Dogara ne da Taimakon Sojojin Nijar – Senator Gobir

Yanzu rayuwar mu ta Dogara ne da Taimakon Sojojin Nijar – Senator Gobir

Mutanen Jahar Sokoto, a yankin Sokoto-ta-gabas a halin yanzu sun dogara ne da taimakon da…
Federal Collage of Education Sabon Birni, Ina an ka kwana, Micece Mafita?

Federal Collage of Education Sabon Birni, Ina an ka kwana, Micece Mafita?

Tun bayan lokacin da Shugaban Hukumar kula da Makarantun Horarda Malamai wato National Commission for…
WhatsApp Join Group