Kundin Kannywood

Hadiza Gabon ta ci Gyaran Wani wanda ya Mata Gyaran Turanci

Fitattar Jarumar Kannywood ɗin nan kuma daya daga attajiranta ta ci karo da sharhin wani masoyinta a kundinta na wata kafar sada zumunta inda ya mata gyaran turanci na cewa ita “Actor” ce maimakon “Actress” kamar yadda aka saba, saidai gyaran bai karɓu ba gareta dan ita jarumar da kanta nan take ta maida mai da martani danganeda kalmar “Actor” wadda tacce tana iya nufin Namiji ko Macce mai shirin kwaikwayo a tsarin harshen Ingilishi a yanzu. Jarumar ta maida mai da cewa,

Let me help you with this, kasan ilimi kogine.

A namu ganin zai fi in Hadiza Gabon ta aje wannan kalmar ta ɗauki “Actress” dan ita tafi dacewa da mata kamar yadda Farooq ke nufi. Farooq Allah ya kara basira.

Tags

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

You Might Like These:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker