Gwamnatin Jahar Kano ta sanarda sake sunan Jami’ar Northwest Kano zuwa sunan Maitama Sule

0

Gwamnatin Jahar Kano ta shirya girmama margyayin dattijon Arewa, Dr. Yusuf Maitama Sule ta sauya sunan Jami’ar Northwest University, kofar Nasarawa Kano (Maitama Sule University Kano) zuwa sunanshi.

Gwamnan Jahar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanarda hakan biyo bayan biznen shi wanda anka gudanar kamar yadda Addinin Musulumci ya tanada jiya. Margyayin ya rasu shekaran jiya a Asibitin Birnin Alkahira, ta sanadiyar ciwo da ya danganci zucciya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.