Gwamnatin Jahar Kano ta kammala aikin hanyar zamani “Underpass” a Kofar ruwa

0

Gwamnatin Jahar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abdullahi Ganduje, ta bada sanarwar kammala aikin hanyar mota ta karkashin kasa(underpass) kusa da Barikin sojoji a Kofar Ruwa, bisa hanyar Katsina Road- Aminu Kano way. Hanyar taci kudi naira na gugan naira wajen biliyan daya da ɗigo biyu N1.2 na naira.

Kamar yadda labarin ya bada, cewa ire-iren hanyoyin na daga ayukka hudu da aka kammala tun daga lokacin mulkin Tsohon Gwamna Kwankwaso ya zuwa mulkin Ganduje.

Leave A Reply

Your email address will not be published.