Gwamnan Ekiti ya sha rawani a taron Gwamnonin Jam’iyar PDP a Jahar Gombe

0

Wasu zafafan hotuna sun bayyana a yanar gizo inda Gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya sha sabon rawani sanda yake halartar taron gwamnonin jam’iyyar PDP a jahar Gombe, gwamnan ya sha farin rawani irin na masu sarauta a taron Gwamnonin jiya Lahadi. Fayose yayi ƙaurin suna a matsayin dan adawar Shugaban kasar Nijeriya mai ci, tun kamin ma ya hau bisa kujerar mulki.

Amman dai wannan karon rawanin ya ɗaukeshi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.