Kundin Kannywood

FKD tareda takwararta Native media na shirya wani film din turanci mai suna “Zero Hours”

FKD film production company ma’aikatar shirin kwaikwayo mallakar gwarzon dan wasan Hausa Ali Nuhu, tareda haɗin guiwar takwararta Native Media suna cikin aikin shirya wani shirin kwaikwayo na turanci da sunka sa ma suna “Zero Hours”, Ali Nuhu da Rahama Sadau na cikin waɗanda zasu fito a shirin ɗin tareda wasu fitattun jaruman shirin kwaikwayo na kudancin Nijeriya Nollywood.

Wannan yana nuni da irin yadda masana’antar Kannywood ta fara fadada ayyukanta da sunka fara yin shirin kwaikwayo da harshen turanci.

Tags

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker