Videos

[Video] Dukkanin Hirar Hadiza Gabon da Amina Amal tun daga hwarko har karshe

Tun jiya dai hwaihwan kallon wasu Jaruman Kannywood ya ke ta yawo a kahohin sada zumunta inda an ka gan su su na cece ku ce tsakanin su. Cikin kallon, Hadiza Gabon ta zabga ma Amina Amal marurruka saboda a cewar ta, ta ci mutumcin ta na mata sharrin Madigo. Yanzu dai ga saƙonnin hirar ta su nan mun kawo muku wadda mun ka tsinto daga shahin pressloaded.com.

Ku sha kallo lahiya.

Ku kasance tareda shahinmu https://gobirmob.com

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

WhatsApp Join Group