Diyar Margyayi Rabilu Musa danibro zata shiga dakin aure

0

Jawahir Musa diyar margyayin sanannen tauraron dan wasar barkwanci ce a masana’antar shirin kwaikwayo Kannywood. Ɗiyar tana shirin shiga dakin aure ne a ranar Assabar mai zuwa in Allah ya yarda. Rabilu Musa Dan Ibro ya kwanta dama a 10 gata watan Dicamba 2014, bayan yayi fama da ciwon koda. Allah ya jikan musulmi, yasa agama lafiya!

Allah ya jikan Ibro da duk taurarun Kannywood da suka rigya mu gidan gaskiya. Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.