Da kyau: Ummi Zeezee ta fiddo Mijin Aure

0

Tsohuwar yar wasar kwaikwayon Kannywood, Zainab Ibrahim wadda kunka fi sani da Ummi Zeezee kwanakki ta hauda wannan hoton masoyinta ma’aikacin soja a Nigerian army gamida wasu tsadaddun Takalma da ya aiko mata. Shekarun baya ta rinka kirarin cewa zata auri tsohon Shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida wanda ya mulki Nijeriya lokacin mulkin soja. Ta ko yi tsayin daka doli sai ta aure shi ko ta halin ƙaƙa, amman yanzu muna ganin kamar maganar ta sha ƙasa.

Allah yasa ayi cikin sa’a.

Leave A Reply

Your email address will not be published.