An ma Nura M Inuwa haihuwa, ya samu santaleliyar diya macce

0

Shahararren mawakin nan na Hausa yau ranar Juma’ah babban rana Allah ya albarkaceshi da samun ƙaruwar diya macce. Ya bada sanarwar a wata kafar sada zumunta inda ya sanarda masoya wannan ƙaruwar, ana ta tayashi murna tareda ma yarinyar addu’a tagari. Mu ma GobirMob munce Allah ya raya bisa sunnah. Ameen.

Zamu je biki rana attayau. Mun sa mata sunan Jummai. Hehehe

Leave A Reply

Your email address will not be published.