Kundin Kannywood

An sake daga ranar Auren Adam A Zango har sai yanda hali yayi

Bayan labari ya gama gari attajiri, fitaccen tauraron Masana’antar Kannywood zai ɗara yin wani aure, kwatsam sai munka ji wani labari kuma cewa an ɗage auren sai yanda hali yayi. Kwanan nan dai Adam A Zango ya sanarda zai sake aure, inda har an kammala shirye-shirye zai angonce da sahibarshi Safiya Umar Chalawa wanda labari ya bada za’a fara shagali bikin gobe, 25 ga watan Afrailu. Yanzu dai maganar da ake bayan ya sanarda ranar 3 ga Mayu ranar ɗamun aure, Adamun ya fito yace an dage auren na shi sai bayan Sallah.

A sanarwar da ya fitar a kundinshi na wata kafar sada zumunta, Adamu ya bayyana cewa, an dage auren nashi har sai bayan Sallah kuma zai sanar da sabuwar ranar auren nashi nan gaba.

Read also  Duk wanda kaga ya lalace to lalatacce ne tun daga Gidansu - Jarumi Sadiq Sani Sadiq

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close
Close
WhatsApp Join Group