Adam A Zango yayi kira ga Jaruman Kannywood cewa su bar hana yara wurin samun cin abunci

0

Jarumi Prince Adam A. Zango, ta bakin wata nasiha da yayi a kundinshi a wata kafar sada zumunta, ya bayyana cewa jaruman Kannywood irinshi su guji hana yara matasa dake tasowa wurin samun na sawa baka, yacce su rinka aiki da hankali su daina janyo yara cikin matsalarsu. Ya kara da cewa yanzu shi ya kai kololuwar inda duk wani jarumi ke burin kaiwa a masana’antar.

Allah ya kyauta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.