Abun koyi: Mawakiya Fati Nijar ta kai ziyara sansanin Yan gudun Hijira

0

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar ta kaima wasu ‘yan gudun Hijira ziyara a sansaninsu inda take tsugunne a wasu sabbin hotunan data watsa a kafar sada zumunta, a kundinta na Instagram. Ta kai musu kayan abunci da sauransu dan tallafa musu.

Mawakiyar Kannyood ɗin ta sakaya hotunan da kiran “A rinka taimakama yan gudun hijira.” Allah ya biyaki.

Leave A Reply

Your email address will not be published.